Aysar foods

Aysar foods The best plug for fresh Dawon awara in Katsina
Easy to use
Free and easy awara recipes and more
09128331379

12/06/2026

This page is temporarily unavailable
We will be back shortly
Bigger and Better In sha Allah🙏

Tsakanin awara da wainar flour wane yafi farin jini a inda kuke😄
11/06/2026

Tsakanin awara da wainar flour wane yafi farin jini a inda kuke😄

I am the opposite of this commentIna gani wasu in sunyi post Kiji ance kazanta KO ache kwamachala, to wlh kadan ne Cikin...
11/06/2026

I am the opposite of this comment

Ina gani wasu in sunyi post Kiji ance kazanta KO ache kwamachala, to wlh kadan ne Cikin irin posts din nan banida burin gwadawa inji Yadda yake 😂

Alhamdulillah banida ciwo KO allergies da suke Hana ni cin komai

Methods din girki dayawa Wanda akeyi a gidanmu duk na Aje na Nemo masu sauqi KO Wanda s**a fi Mani
Akwai Wanda kuma sai bayan na gwada sai Inga Wanda dai aka Koya Mani yafi sai ungulu ta koma gidanta na tsamiya

Kar kuyi mamakin ganin kowane irin combination na abinci KO method a page din nan, I am very very open when it comes to trying new food or recipes

Duk sadda dai Kuka GA kwamcalar tayi yawa Ku tuna na human being I be, bazai yiwu inyi komai Yadda ya k**ata ba😆

Rashin sanin matsalar da kake ciki ma wata Rahama ce🥹In mutum ya biye matsalar da kasar nan ke Ciki wlh Bai iya cin abin...
11/06/2026

Rashin sanin matsalar da kake ciki ma wata Rahama ce🥹

In mutum ya biye matsalar da kasar nan ke Ciki wlh Bai iya cin abinci, Ka Rasa ma me zakayi Ka bada taka gudunmawar
Allah Ka kawo mana gyara a kasarmu Ka Bamu shuwagabanni masu adalci

Muma talakawan Ka rabamu da baqin Hali da tumasanci🥹

Akwai wasu abubuwan da zaka GA kana yi kuma Kai kanka kasan BA halinka bane kana dai yi ne zuwa lokacin da manyan kudi z...
11/06/2026

Akwai wasu abubuwan da zaka GA kana yi kuma Kai kanka kasan BA halinka bane kana dai yi ne zuwa lokacin da manyan kudi zasu zauna maka

Alal misali:⬇️

Kwanaki naji wasu na cewa basu iya amfani da ragowar man da aka soya doya mai kyau To ni idan ina soya doya da kwai by t...
10/06/2026

Kwanaki naji wasu na cewa basu iya amfani da ragowar man da aka soya doya mai kyau

To ni idan ina soya doya da kwai by the time zan gama babu mai ko kadan a frying pan sai dan kufai😂, in fact wataran ma kafin in gama sai na dan qara

A lokacin kuma nike gane ashe ba qaramin mai muke sha ba idan mukayi golden yam(a very unhealthy amount)

Mai kadan yafi baiwa kwai damar k**a doya kuma bazaku bata man ku da karnin kwai ba har ku kasa amfani da shi

Akwai hadin kai tsakanin chicken da awara🤭Ku gwada ku gani😋😋
10/06/2026

Akwai hadin kai tsakanin chicken da awara🤭

Ku gwada ku gani😋😋

Har yanzu na tuno sunan nan sai nayi dariyaWainar flour mai bakin lace😂😂
10/06/2026

Har yanzu na tuno sunan nan sai nayi dariya

Wainar flour mai bakin lace😂😂

Kuka ce in an tafasa Naman Kai a zubar da ruwan farko sai a zuba wasu to na gwada last year, na Nemi danqon nan na Naman...
09/06/2026

Kuka ce in an tafasa Naman Kai a zubar da ruwan farko sai a zuba wasu to na gwada last year, na Nemi danqon nan na Naman Kai na Rasa kuma gsky banji dadi ba🙄

Haka kuke cin Shi BA danqon ko bayanin ne ban ji da kyau ba?

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aysar foods posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aysar foods:

Share

Category