Deeni Abokin kowa

Deeni Abokin kowa PLAESE DONT ABUSE ANYBODY...

24/04/2023

بسم الله الرحمن الرحيم
الحمد لله رب العالمين، والصلاة والسلام على إمام المرسلين وخاتم النبيين سيدنا حبيبنا محمد بن عبدالله وعلى آله وصحبه ومن والاه ودعا بدعوته إلى يوم الدين.
وبعد :
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

06/04/2023

WATA RANA A GARIN MADINA ZA'AYI KIRAN SALLAH KUMA
GASHI BABU WANDA ZAI KIRA
BILAL BAYANAN DA SAURAN MASU KIRAN
SAI SAYYADINA UKASHATU (RTA) YACEWA MANZAN ALLAH
(SAW) YA RASULILLAHI BABU WANDA ZAIKIRA SALLAH
KOKAI ZAKAKIRA???
SAI ANNABI YACE A,A SAI UKASHATU YACE MANZAN ALLAH
(SAW) KAKIRA KOBA DUKABA DON MUJI IRIN MURYARKA
NIZAN KARASA
SAI ANNABI (SAW) YACE KIRAN SALLAH NA BA IRIN NAKU
BANE DADAI SAYYADINA UKASHATU YAMATSA YAKIRA SAI
ANNABI (SAW) YACE SHIKENAN ZANKIRA.
ANNABI MUHAMMADU (SAW) YAHAU MATAKALA INDA
ZAIKIRA SALLAH SAI YASA HANNUNSA NA DAMA A KUNNAN
DAMA SAI YASA HANNUNSA NA HAGU A KUNNAN HAGU SAI
YA KALLI SAMA YACE
ALLAHU AKBAR....
ALLAHU AKBAR....
SAIGA BISHIYOYI SUNZO AGUJE SAIGA DUWATSU SUNZO
AGUJE SAIGA DABBOBIN DAJI SUNZO AGUJE SAIGA
MALA'IKU SUMA SUN SAUKO.
HALITTUN ALLAH S**A AMSA KIRAN MANZAN ALLAH
(SAW) HAR ALLAHU (SWT) SAIDA YAZO YA
AMSA KIRAN MANZAN ALLAH (SAW) SAI JIBIRILU YACEWA
ANNABI MUHAMMADU (SAW) GA ALLAH DA KANSA YAZO
YA MANZAN ALLAH (SAW) MEZA ACE MASA???
ANNABI MUHAMMADU (SAW) YARUNGUMI JIKINSA YACE....
ALHAMDULILLAHI!!
ALHAMDULILLAHI!!
ALHAMDULILLAHI!!
SUKUMA SAHABBAI WANDA SUKE TARE DA MANZAN ALLAH
(SAW) DUK SUN FADI SUN SUMA HARDA SAYYADINA
UKASHATU WANDA YAYI ALKAWARIN KARASA KIRAN
SALLAH TUNDA ANNABI YAFARA YASUMA
DOMIN NAFSINSU BAYA IYA DAUKE KALLAN ABIN DA
YAFARU A HAKA DAI KOMAI YAFARA KOMAWA MAHALLINSA
SAI ANNABI MUHAMMADU (SAW) YA DAEBI RUWA DUK
YAFESA MUSU SANNAN S**A FARFADO (SAW)
KADAN DAGA CIKIN AIKIN ANNABI MUHAMMADU (SAW)
KENAN SHI IDAN YAKIRA KOWA ZUWA YAKE (SAW)
ALLAHU AKBAR WALLAHI NAMU BA IRIN NASU BANE DOMIN
NAMU NADA BAN NE..
ALLAH YAKARA MANA SOYAYYAR ANNABI (SAW) AMIN
MASOYIN ANNABI MUHD YAMORE
(S A W)

IDAN KAJI DAƊI KATURA A GROUPS 3 ZUWAGA MASOYAN ANNABI ALLAH YSƘARA MANA SON ANNABI

DON ALLAH KUYI JOIN NA WANNAN GROUP DIN DON JIN TARIHIN ANNABI S.A.W

A cewar masana duk Macce mai huden hanci tana da haƙurin zaman AureTALLA:SABUWAR HANYAR SAMUN KUƊI CIKIN SAUƘIMai karatu...
18/02/2023

A cewar masana duk Macce mai huden hanci tana da haƙurin zaman Aure

TALLA:

SABUWAR HANYAR SAMUN KUƊI CIKIN SAUƘI

Mai karatu ko ka san cewa wayar salula ta isheka jarin da zaka samu kuɗin dogaro da kai a wannan zamanin zaku iya samun dubu ₦50,000 ko ₦100,000 ₦200,000 a sati ta hanyar kasuwancin online ta tallata kayan mutane, da turanci Ana kiranshi Affiliate Marketing duk mai son koya ya shiga wannan link din 👇👇👇

WhatsApp Messenger: More than 2 billion people in over 180 countries use WhatsApp to stay in touch with friends and family, anytime and anywhere. WhatsApp is free and offers simple, secure, reliable messaging and calling, available on phones all over the world.

31/12/2022

al,muharram🌙=--is my first new year💥
❌Not january 🧏‍♂️

14/11/2022

Duk Wanda yaga sunansa ya amsa tambayar da tazo akan sunansa::::

1)::IBRAHIM--yaya sunan manzon Allah na farko?

2)::ALIYU--Shekarar manzon Allah (saw) nawa yayi a makka ana saukar masa da Alqur,ani?

3)::BASHARI--yaya sunan ya,yan sayyidina Aliyu?

4)::YAHAYA--yaya sunan matarda manzon Allah (saw) yake shan Zuma a dakinta?

5)::MUSTAPHA-- yaya sunan ya,yayen da manzon Allah (saw) ya bawa sayyidina Usman ya aura?

6)::USMAN--yaya sunan matar manzon Allah (saw) yar gidan sayyidina Umar?

7)::YAKUB--yaya sunan mahaifin annabi Sulaiman (as)?

8)::IDRIS--shekarar annabi Nuhu (as) nawa yana wa,azi?

9)::MUSA--adawa mutanen annabi waye?

10)::ISAH--samudawa mutanen annabi waye?

11)::KABIRU--wani annabine yake magana yana in-ina?

12)::YUNUSA--shekara nawa annabi Adam (as) yayi a duniya?

13)::ABUBAKAR--yaya sunan matar manzon Allah (saw) da ya taba saketa?

14)::UMAR--wani sahabine a cikin guda hudun nan yafi kowa jimawa yana shuwa gabanci?

15)::ABDULSALAM--wani annabine yake raya mutacce bayan ya mutu?

16)::YUSUF--wani annabine ya taba makancewa?

17)::ISYAKU--wani annabine ya gina dakin Qa,aba?

18)::SALISU--shekarar manzon Allah (saw) nawa yayi a duniya?

19)::BUHARI--wani annabine aka azabtar da mutanensa da iska?

20)::ABDULLAHI--wani annabine Kifi ya hadiyeshi?

21)::ADAMU--wani annabine aka azabtar da mutanensa da ruwa?

22)::ABDUL,AZIZ--wani annabine aka haifeshi ba Uba?

23)::MUBARAK--yaya sunan annabin da Allah ya aiki annabi musa (as) akan ya koyar dashi ilimi?

24)::MUHAMMAD--wan annabine ya raini Nana maryama?

25)::RABI--wani annabi ne aka kifar da mutanensa?

26)::OKASHA-- wani annabine kafirai s**a sakashi a cikin wuta?

27)::NUHU--yaya sunan matar da sayyidina Abubakar ya bawa manzon Allah (saw)?

28)::ABDULKARIM--yaya sunan kanin Nana Hafsat?

29)::NAZIRU--shekara nawa sayyidina Abubakar yayi yana kalifanci?

30)::ASHIRU--yaya sunan matar for,auna

31)::HASSAN--yaya sunan ya,yayen annabi Ibrahim (as)?

32)::HUSSAIN--yaya sunan mahaifin annabi Yusuf

11/11/2022

*🤔 Ni Yanzu Tinanina Yaushe Zan Mutu Yau Ko Gobe...?*

*Kashe Ni Za'ayi, Ko Rashin Lafiya Zanyi, Ko Hatsarin Mota Zanyi, Ko Zan Fada Cikin Rami In Mutu?, Ko Gobara Ce* *Sanadina, Ko Kuma Haka Kawai Zan Mutu....*
*Allahu A'alam.*

*Allah Kasa Muyi Kyakkyawan Karshe Allah Kasa Mu Mutu Da Kalmar Shahada Amin summa Amin!

08/11/2022

Tsohuwa Da Yaro Baza Su Shiga AljannabaWata Rana Manzon Allah S.a.w.w Yana Zaune Tare Da Sahabbansa Sai Wata Tsohuwa Ta Uce Sai Annabi S.a.w Yace Kunga Wancan Tsohuwan Bazata Shiga Aljannaba Jin Kadan Wani Sahabi Yaje Ya Sanar Da Tsohuwannan Tazo Wajen Annabi s.a.w A Birkice Sai Ma'aiki Yayi Dariya Sai Yace Da Ita Ina Nufin Bazaki Shiga Aljannan Da Wannan Tsufankin Ba Sai An Mayar Dake Budurwa Sai Tayi Murmushi Haka Abun Yake Idan Yarone Shima Sai An Mayar Dashi Samari , Kunji Yanda Annabi S.a.w w Yake Magana Da Kuma Yanda Yake Wasa Da Dariya Da Sahabbansa Allah Kasanyamu A Aljannan Da Rahamanka Bijahi Imamuna Sayyidina Rasulullahi S.a.w.w

07/11/2022

DAURE KA KARANTA

Nayi Alkawari Kuma na rantse da Allah akoi kyauta ga Duk wanda ya amsa Koda guda 8 ne a ciki

1-Surori 114 a cikin Alqur'ani me Girma,Kuma ko wacce sunan Allah ya fito a ciki Amma Banda guda 5 cikin su akoi (suratul masad)
Shin ko zaka iya fadamin sauran guda 4?

2-An fadi Ya ayyuhallazina amanu so 90 a cikin Alqur'ani me Girma,
Sannan an fadi ya ayyuhannas so 19,
Shin ko zaka iya fadamin so nawa aka fada Ya ayyuhallazina Kafaru?

3-A cikin Alqur'ani me Girma ko wace sura an kira sunan ta a ciki amma banda wasu kadan daga ciki,
Shin ko zaka iya fadamin wasu surori ne?

4-Kalmar (Algafurul waduud)so 1 tazo a cikin Alqur'ani me Girma,
Shin ko zaka iya fadamin a wace sura ce?

5-Sumuni nawa ne yake Bada izu 1?

6-Shafi nawa ne a cikin Alqur'ani me Girma yake Bada izu 1?

7-Wace Aya ce ta raba tsakiyar Alqur'ani me Girma Kuma a wata sura Ayar take?

8-wace Aya ce tafi ko wacce tsawo a cikin Alqur'ani me Girma Kuma wacce ce tafi ko wacce gajarta?

9-Wace sura ce tafi ko wacce tsayi a cikin Alqur'ani me Girma Kuma wacce ce tafi ko wacce gajarta?

10-So nawa aka fada Kalmar (Muhammadu Rasulullah) a cikin Alqur'ani me Girma

Ka daure ka amsa Koda guda 8 ne a ciki domin samun kyauta
Allah ya bamu iKon amsawa.

06/11/2022

. ⢀⣤⣾⣿⣿⣿⣿⣿⣶⣤⡀⢀⣤⣶⣿⣿⣿⣿⣿⣷⣤⡀⠀⠀
⠀⣰⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣆⠀
⢠⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⡄
⢸⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⡇
⠀⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿i love Allah❣️ ⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿
⠀⠘⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⠃⠀
⠀⠀⠈⢿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⡿⠁⠀⠀
⠀⠀⠀⠀⠙⢿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⡿⠋⠀⠀⠀⠀
⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠙⢿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⡿⠋⠀⠀⠀⠀⠀⠀
⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠙⢿⣿⣿⣿⣿⣿⣿⡿⠋⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀
⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠉⠻⣿⣿⠟⠉⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀
⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠀⠈⠁

05/11/2022

Idan baku san waye Annabinmu ba, bari mu gaya muku SHI ﷺ.

- Shi 'Dan Adam ne amma yafi Adam daraja. Kuma da za'a dunkule dukkan halittu awaje guda, shi kadai ya fisu ya zarcesu. Domin kuwa Adamu (alaihis salam) da dukkan zuriyarsa suna karkashin tutar Annabinmu aranar Alkiyamah.

- Duk da cewa ba ya zanen rubutu ko karanta karatu to amma yafi dukkan masu ilimi sanin ilimi domin shine Malamin dukkan malamai.

- Wajen kyawun halaye da dabi'u kuwa, wallahi duniya bata ta'ba ganin tamkarsa ba, awajen gaskiya da rikon amana da juriya.

Wajen Hakuri kuwa, ya jure wahalar da ta zarce abinda sauran Annabawa s**a riska. Ga afuwa ga saurin yafewa, ga baiwa ga karamci da alfarma.

- Wajen Tawadhu'u kuwa, duk da cewa yafi kowa daraja amma bai taba yin girman kai ba, b***e yace maka yafi wane.

-Yana zama da talakawa da miskinai, yana zuwa gaisar da marassa lafiya, yana cin abinci tare da bayi da miskinai. kuma yana sanya duk irin tufafin da ya samu gareshi.

- Bai taba raina wani mutum ba, bai taba kushe abinci ba, kuma bai taba yin rowa ba.

Wajen karamci da mutunci kuwa, ba zaka taba ganin tamkarsa ba.

Wajen tsaftar jiki da tsaftar halaye da dabi'u, dukkan masu tsafta dashi suke yin koyi.

Wallahi harshen masu yabo ya gaza wajen tantance matsayinsa. Kamar yadda alkaluman masu rubutu sun kasa kaiwa mutuqa wajen bayann kaifiyyarsa ﷺ.

Qurewar kalmar da zaka fa'da akansa ita ce kace masa CIKAKKEN BAWAN ALLAH, kuma HUJJAR ALLAH AKAN DUKKAN HALITTUNSA ﷺ.

Ya Allah yi cikakkun salatai da tasleemai marassa yankewa bisa Shugabanmu Annabinmu Muhammadu tare da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa amintattu da dukkan Salihan bayinka har zuwa ranar sakamako.

DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990(17/10/1443 18/05/2022)

Address

Kano. Kumbotso. L. G. A. Sheka Baranda
Kano
5000

Telephone

+2348105045941

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Deeni Abokin kowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Deeni Abokin kowa:

Share

Category