21/01/2026
RestFood
Assalamu Alaikum Costomers,
Muna sanar da ku cewa mun samu canjin farashi a wasu daga cikin abincinmu.
Abincin da a baya yake N1,000, yanzu ya koma N1,500.
Wannan canjin ya faru ne saboda an kara yawan abincin, tare da karin farashin wasu kayan aiki.
Muna matukar godiya da ci gaba da goyon bayan ku.